Tsohon Ciyaman Din PDP Ya Gurfana Gaban Kotu


Tsohon Ciyaman din PDP Halliru Bello ya gurfana a gaban kotu inda hukumar EFCC ke zargin shi da amsar kudaden gwamnati na sata.

Tsohon ciyaman din jam’iyyar PDP

Halliru ya gurfana a cikin kujerar asibiti a inda yake ikirarin cewa baya lafiya.

hukumar Halliru Bello ya gurfana tare da Dan sa Abba Muhammad. Abba dai tun a 40 gs watan Nuwamba 2015 EFCC ta kama shi tare da Yuguda, Bafarwa da kuma Dasuki.

The post Tsohon Ciyaman Din PDP Ya Gurfana Gaban Kotu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on YESNAIJA.COM.