Sojojin kasar Kamaru sun kashe yan ta’addan Boko Haram guda 24.
gawawakin yan ta’addan Boko Haram
Wani dan jaridar bincike mai suna Cif Bisong Etahoben ne ya bayyana wanda sojojin kasar Kamaru a karkashin sojojin kasashen sun kama yan ta’addan Boko Haram
Wani sojojin kasashen sun kashe yan ta’addan 24. Amma sojoji guda 2 sun raunata.
Cif Etahoben yace wanda yan ta’addan Boko Haram kuma sun kai hari akan sojojin kasar Kamaru a garin Kerawa a iyakar Najeriya da Kamaru. Amma, a halin yanzu babu labari sosai akan matsalan yan kungiyar Boko Haram
A wata da ya wuce ne sojojin kasar Kamaru sun shiga iyakar Najeriya akan gudu bayan yan kungiyar Boko Haram.
Bayan sojin sun shiga kauye mai suna Kirawa-Jimni a jihat Borno, sojojin Kamaru sun tambaye yan gari na yan ta’ddan wadanda suke gudu kafin sun harbi yan gari, inda suka kashe yan kauye guda 70.
The post An Kashe Yan Ta’addan Boko Haram Da Yawa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on YESNAIJA.COM.